Acts 23:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da na sami labari cewa akwai wani makircin da aka ƙulla masa, sai na aika shi wurinka nan da nan. Na kuma umarci masu zarginsa su kai ƙararsu gare ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دَ عَكَ سَنَرْ مِنِ ثٜىٰوَ أَݣَويْ وَنِ مُوغُنْ شِرِنْ دَ عَكَ ڧُلَّ مَسَ، نَنْ دَنَنْ نَا عَيْكَدَشِ وُرِنْكَ؞ نَكُمَ عُمَرْثِ مَاسُ ڧَارَرْسَ سُڢَطَا أَغَبَنْكَ لَيْڢِنْدَ سُكَغَ يَيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka buɗa mini cewa akwai wani makircin da aka ƙulla masa, nan da nan na aika da shi a gare ka, na kuma umarci masu ƙararsa su faɗi ƙararsu a gabanka. Wassalam.”