Acts 23:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari suka bar masu hawan dawakai suka ci gaba da shi, yayinda sojojin suka koma barikin soja.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَشٜىٰغَرِ سُكَ بَرْ سُواْجُواْجِ مَاسُ هَوَنْ دَوَكِ سُثِيغَبَ دَشِ، سُو كُوَ سُكَ كُواْمَ بَرِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari kuma suka bar barade su ci gaba da shi, su kuwa suka koma kagarar soja.