Acts 23:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya ce, “Zan ji batunka lokacin da masu zarginka suka iso.” Sa’an nan ya ba da umarni a kai Bulus a tsare shi a fadar Hiridus.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْيَثٜىٰ «ذَنْ سَوْرَرِ مَغَنَرْكَ لُواْكَثِنْ دَ مَاسُ ڧَارَرْكَ سُنْذُواْ؞» سَيْ ڠُومْنَنْ كُمَ يَبَادَ عُمَرْنِ أَڟَرٜىٰشِ أَ ڢَادَرْ دَ سَرْكِے هِرُدُسْ يَغِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, “Zan saurari maganarka duka, in masu ƙararka sun zo.” Sai kuma ya yi umarni a tsare shi a fadar Hirudus.