Acts 23:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya amsa ya ce, “’Yan’uwa, ai, ban san cewa shi ne babban firist ba; gama yana a rubuce cewa, ‘Kada ka yi mugun magana game da mai mulkin mutanenka.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُلُسْ كُوَ يَثٜىٰ «یَنْعُوَنَ، بَنْ سَنْ شِينٜىٰ بَبَّنْ ڢِرِسْتِبَ؞ غَمَا أَنْرُبُوتَ ثِكِنْ رُبُوتَثِّيَرْ مَغَنَرْ اللَّهْ ثٜىٰوَ ‹كَدَ كَذَاغِ شُوغَبَنْ جَمَعَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bulus ya ce, “Ai, ban sani shi ne babban firist ba, 'yan'uwa, don a rubuce yake cewa, ‘Kada ka munana shugaban jama'a.’ ”