Acts 23:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya faɗi haka, sai gardama ta tashi tsakanin Farisiyawa da Sadukiyawa, taron kuwa ya rabu biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَڢَطِ حَكَ سَيْ غَرْدَمَ تَتَاشِ ڟَكَانِنْ ڢَرِسِيَاوَا دَ سَدُوكِيَاوَا، حَرْ تَارُوانْ يَرَبُ كَشِ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya faɗi haka sai gardama ta tashi a tsakanin Farisiyawa da Sadukiyawa, har taron ya rabu biyu.