Acts 23:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka yi babbar hayaniya. Waษ—ansu daga cikin malaman dokokin da suke Farisiyawa suka miฦ™e tsaye suka yi gardama mai ฦ™arfi suna cewa, โ€œBa mu sami wani laifi a wurin mutumin nan ba. A ce wani ruhu ko malaโ€™ika ne ya yi masa magana fa?โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุถููƒูุซู ูŠูŽุชูŽุงุดูุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู…ูŽู„ูŽู…ู‹ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ู†ูŽฺงูู†ู’โ€ŒุบููŠูŽุฑู’ ฺขูŽุฑูุณููŠูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽุชูŽุงุดู ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐุŒ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽุบูŽุฑู’ุฏูŽู…ูŽ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซู…ููˆ ุจูŽู…ูุณูŽุงู…ู ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุจูŽุž ู…ูŽูŠู’ ูŠููˆููˆูŽ ูˆูŽู†ู ุฑููˆุญูุŒ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ฦ™asaitacciyar hargowa ta tashi, waษ—ansu malamai kuma na ษ—ariฦ™ar Farisiyawa suka miฦ™e a tsaye, suka yi ta yin matsananciyar jayayya, suna cewa, โ€œMu ba mu ga laifin mutumin nan ba. In wani ruhu ne ko mala'ika ya yi masa magana fa?โ€