Acts 24:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da gwamna ya yi masa alama yฤ yi magana, sai Bulus ya amsa ya ce, โNa san cewa ka yi shekaru da yawa kana mulki a wannan ฦasa; saboda haka ina farin ciki in kฤre kaina.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ฺ ููู
ููู ููุจูุง ุจูููุณู ุธูุฑฺูขู ูููู ู
ูุบูููุ ุณููู ุจูููุณู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุฐููู ููุงุฑูููฐ ูููููู ุฏู ฺขูุถู ุซูููุ ุชูููุฏู ููุงุณููู ูููู ุดูููฐููุฑู ุฏููููู ูููู ุดูุฑููุนูุฑู ุฌูู
ูุนูุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mai mulki ya alamta wa Bulus ya yi magana, sai ya amsa ya ce, โTun da na sani ka yi shekaru da yawa kana yi wa jama'ar nan shari'a, da farin ciki zan kawo hanzarina.