Acts 24:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sauƙi za ka iya tabbatar cewa, bai fi kwana goma sha biyu da suka wuce ne na tafi Urushalima, domin yin sujada ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، عِدَنْ كَا بِنْثِكَ ذَاكَ غَانٜىٰ ثٜىٰوَ بَيْڢِے ݣُونَ غُواْمَشَا بِيُبَ تُنْدَ نَتَڢِے عُرُوشَلِيمَ إِنْيِ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ka iya tabbatarwa, bai fi kwana goma sha biyu ba tun da na tafi Urushalima yin sujada.