Acts 24:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu zargina ba su same ni ina gardama da kowa a haikali, ko kuma ina tฤ da hankalin jamaโa a majamiโu ko kuwa wani wuri dabam a cikin birni ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ู
ูุงุณู ฺงูุงุฑูุชู ูููู ุจูุณู ุชููปู ุณูุงู
ููู ุงูููู ู
ูููููุฑู ุฏู ูููุงูููุจูุ ูููุงู ูููู ุงูููู ุชูุงุฏู ุญููููููููู ู
ูุชูููููฐ ุงูู ููููููููุ ูููุงู ุงูู ู
ูุฌูู
ูุนูุ ูููุงู ูููู ุนูุซููููู ุจูุฑูููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba su kuwa taษa samuna ina muhawwara da kowa ba, ko kuwa ta da husuma har mutane su taru a Haikali, ko a majami'u, ko kuwa a cikin birni.