Acts 24:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kuwa za su iya tabbatar maka ƙarar da suke yi yanzu a kaina ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبُبُوَنْ دَسُكٜىٰ ڢَطَا عَكَيْنَ يَنْذُ مَا بَذَاسُ عِيَ تَبَّتَرْ مَكَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuma za su iya tabbatar maka abin da yanzu suke ƙarata a kai ba.