Acts 24:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma na yarda cewa ina bauta wa Allah na kakanninmu a matsayin mai bin Hanyar da suke kira ษarika. Na gaskata dukan abin da ya amince da Doka da yake kuma a rubuce cikin Annabawa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจู ุทููู ููููฐ ููููุฑูุฏู ุฏูุดูุ ุดููููููฐ ุงูููู ุจููู ุงูููููู ููููุงูููููููู
ู ุชูููููููุฑู ูููู ุฏู ููุทูููููู ุณูููููฐุซูููฐุฏู ุนูุชู โนฺงูููโุบูููุฑู ฺงูุถูููุงโบุ ุงูููู ููู
ู ุบูุณูููุชู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุจูุณูุบู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ููู
ู ููุชููุชฺููขููู ุงูููููุจูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma na yarda cewa, bisa ga hanyar nan da suke kira โฦariฦaโ nake bauta wa Allahn kakanninmu, nake kuma gaskata duk abin da yake a rubuce a cikin Attaura da kuma littattafan annabawa.