Acts 24:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma akwai waɗansu Yahudawa daga lardin Asiya, waɗanda ya kamata suna a nan a gabanka su kawo ƙara in suna da wani a kaina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَݣَويْ وَطَنْسُ يَهُودَاوَا دَغَ ڧَسَرْ أَسِيَ دَسُكٜىٰ أَوُرِنْ، سُونٜىٰ كُوَ يَا كَمَاتَ سُذُواْ نَنْ غَبَنْكَ سُيِ ڧَارَتَ عِدَنْ سُنَدَ وَتَ مَغَنَ غَمٜىٰدَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su ne kuwa ya kamata su zo nan a gabanka su yi ƙarata, in suna da wata magana a game da ni.