Acts 24:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko kuwa waɗannan da suke a nan su faɗi laifin da suka same ni da shi sa’ad da na tsaya a gaban Majalisa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ كُوَ بَرِ وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ سُڢَطَا لَيْڢِنْدَ سُكَ سَامٜىٰنِ دَشِ لُواْكَثِنْدَ نَڟَيَ أَغَبَنْ مَجَلِسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kuwa waɗannan mutane kansu su faɗi laifina da suka samu, sa'ad da na tsaya a gaban majalisa,