Acts 24:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Felis, wanda yake da cikakken sani game da Hanyar, ya ɗaga sauraron ƙarar. Ya ce, “In Lisiyas shugaban ƙungiyar soja ya iso, zan yanke muku shari’a.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢٜىٰلِسْ كُوَ يَسَنْ أَبُبُوَ دَ طَنْ دَامَ غَمٜىٰدَ حَنْيَرْ نَنْ، سَيْ يَڟَيَرْ دَسُو يَثٜىٰ «سَيْ شُوغَبَا لِسِيَسْ يَذُواْ تُكُنَ ذَنْ يَنْكٜىٰ مُكُ شَرِيعَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Filikus kuwa da yake yana da sahihin ilimi a game da wannan hanya ya dakatar da su, ya ce, “In shugaba Lisiyas ya iso, zan yanke muku shari'a.”