Acts 24:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wani fanni yana sa rai cewa Bulus zai ba shi toshiyar baki, saboda haka ya yi ta aika a kira masa Bulus yă yi magana da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ سَا رَيْ بُلُسْ ذَيْبَاشِ كُطِ، شِے يَسَا ڢٜىٰلِسْ يَيِ تَكِرَنْسَ عَكَيْ عَكَيْ، يَنَ هِيرَ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don yana sa rai Bulus zai ba shi kuɗi, shi ya sa ya yi ta kiransa a kai a kai, yana zance da shi.