Acts 24:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma don kada in ƙara gajiyar da kai, ina roƙonka ka yi haƙuri ka saurari ɗan taƙaitaccen jawabinmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُواْمِنْ كَدَ إِنْٻَاتَ مَكَ لُواْكَثِ، إِنَ ضُواْڧُوانْكَ، ثِكِنْ كِرْكِنْكَ كَسَوْرَرِ غَجٜىٰرٜىٰنْ أَبِنْدَ ذَامُ ڢَطَا مَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma don kada in gajiyad da kai, ina roƙonka a cikin nasiharka, ka saurari ɗan taƙaitaccen jawabinmu.