Acts 24:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa ma suka goyi bayan zargin, suna tabbatar cewa waɗannan abubuwa haka suke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهُودَاوَا مَا سُكَ غُواْيِ بَايَنْ حَكَ، سُكَ يَرْدَ ثٜىٰوَ حَكَ أَبِنْ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahudawa ma suka goyi bayan haka, suna tabbatarwa haka abin yake.