Acts 25:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya amsa ya ce, “Yanzu ina tsaye a gaban kotun Kaisar, inda ya kamata a yi mini shari’a. Ban yi wani laifi ga Yahudawa ba, kai da kanka ma ka san da haka sarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بُلُسْ يَثٜىٰ «إِنَ غَبَنْ كُواْتُنْ كَيْسَرْ، أَنَنْ نٜىٰ يَا كَمَاتَ عَيِمِنِ شَرِيعَ؞ بَنْيِ وَ يَهُودَاوَا وَنِ لَيْڢِے بَ، كَيْ مَا كَسَنْ دَ حَكَ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Bulus ya ce, “Ai, a tsaye nake a majalisar Kaisar, a inda ya kamata a yi mini shari'a. Ban yi wa Yahudawa wani laifi ba, kai kanka kuwa ka san da haka sarai.