Acts 25:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Festus ya yi shawara da majalisarsa sai ya ce, “Ka ɗaukaka ƙara zuwa gaban Kaisar. To, ga Kaisar kuwa za ka tafi!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ ڢٜىٰسْتُسْ يَيِ شَوَرَا دَ مَجَلِسَرْسَ، سَيْيَأَمْسَ يَثٜىٰ «تُواْ، كَا ضُواْڧَا أَطَوْكَكَ ڧَارَرْكَ ذُوَا غَبَنْ كَيْسَرْ، وُرِنْ كَيْسَرْ كُوَ ذَاكَتَڢِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da Festas ya yi shawara da majalisa, sai ya amsa ya ce, “To, ka nema a ɗaukaka ƙararka gaban Kaisar! Gun Kaisar kuwa za ka tafi.”