Acts 25:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake za su yi kwanaki da dama a can, sai Festus ya tattauna batun Bulus da sarki. Ya ce, “Akwai mutumin da Felis ya bari a daure.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَ ذَاسُيِ ݣُونَكِے دَ دَامَ أَوُرِنْ، سَيْ ڢٜىٰسْتُسْ يَكَٰوُاْ مَغَنَرْ بُلُسْ غَ سَرْكِے؞ ڢٜىٰسْتُسْ يَثٜىٰ «أَݣَويْ وَنِ مُتُمِنْ دَ ڢٜىٰلِسْ يَبَرْ مِنِ عَكُرْكُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake kuma sun yi kwanaki da dama a can, sai Festas ya rattaba wa sarki labarin Bulus, ya ce, “Akwai wani mutumin da Filikus ya bari a ɗaure,