Acts 25:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da na je Urushalima, manyan firistoci da dattawan Yahudawa suka kawo ƙara game da shi suka kuma nema a hukunta shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْ دَ نَكٜىٰ عُرُوشَلِيمَ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ شُوغَبَنِّنْ يَهُودَاوَا سُكَ كَٰوُاْ مِنِ ڧَارَرْ مُتُمِنَّنْ، سُكَ ضُواْڧٜىٰنِ إِنْيَنْكٜىٰ مَسَ حُكُنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda sa'ad da nake Urushalima manyan firistoci da shugabannin Yahudawa suka kawo mini ƙararsa, suka roƙe ni in yi masa hukunci.