Acts 25:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka zo nan tare da ni, ban yi wani jinkiri ba, na kira zaman kotu kashegari kuma na umarta a kawo mutumin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุฏูŽ ุณููƒูŽุฐููˆุงู’ ู†ูŽู†ู’ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู†ูุŒ ุจูŽู†ู’ ูปูŽุงุชูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูุจูŽุŒ ูˆูŽุดูœู‰ูฐุบูŽุฑู ูƒูŽูˆูŽูŠู’ ู†ูŽู‡ูŽูˆู’ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽุŒ ู†ูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽุง ุนูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, da suka zo nan tare, ban yi wani jinkiri ba, sai kawai na hau gadon shari'a kashegari, na kuma yi umarni a kawo mutumin.