Acts 25:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da masu zarginsa suka tashi tsaye don su yi magana, ba su zarge shi da wani laifin da na yi tsammani ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مَاسُ ڧَارَرْ سُكَتَاشِ، بَسُ كَٰوُاْ ڧَارَرْسَ عَكَنْ وَنِ مُومُّنَنْ لَيْڢِنْدَ نَكٜىٰ ڟَمَّنِ يَيِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da masu ƙarar suka tashi tsaye, ba su kawo wata mummunar ƙara yadda na zata a game da shi ba,