Acts 25:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimako haka, sai suka kawo waษ—ansu โ€™yan maganganu game da addininsu da ba su yarda da shi ba da kuma game da wani Yesu da ya mutu wanda Bulus ya ce yana da rai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุฏูŽูŠู’ ุณูู†ูŽุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู…ูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุณู ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏูŽ ุจูู„ูุณู’ ุนูŽูƒูŽูŠู’ุจูŽุŒ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู”ูŽุฏู‘ููŠู†ูู†ู’ุณู ุฏูŽ ูˆูŽู†ู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู…ูุชูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูู„ูุณู’ ูŠูŽู†ูŽุงุซูœู‰ูฐ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูŠูŽู†ูŽุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai dai waษ—ansu maganganu da suka ษ—ora masa a game da addininsu, da kuma wani, wai shi Yesu, wanda ya mutu, amma Bulus ya tsaya a kan, wai yana da rai.