Acts 25:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
inda manyan firistoci da shugabannin Yahudawa suka bayyana a gabansa suka kuma gabatar da ƙararsu a kan Bulus.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ شُوغَبَنِّنْ يَهُودَاوَا سُكَ كَيْ ڧَارَرْ بُلُسْ أَوُرِنْسَ؞ سُكَ ضُواْڧٜىٰشِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai manyan firistoci da manyan Yahudawa suka kai ƙarar Bulus gunsa, suka roƙe shi