Acts 25:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na rasa yadda zan bincike irin abubuwan nan; saboda haka na yi tambaya ko zai yarda ya tafi Urushalima a yi masa shari’a a can game da waɗannan zargi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے كُوَ دَ نَرَسَ يَدَّ ذَنْ بِنْثِكٜىٰ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ، سَيْ نَتَمْبَيِ بُلُسْ كُواْ يَيَرْدَ يَجٜىٰ عُرُوشَلِيمَ عَيِمَسَ شَرِيعَ عَثَنْ غَمٜىٰدَ أَبُبُوَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni kuwa da na rasa yadda zan bincika waɗannan abubuwa, sai na tambayi Bulus ko ya yarda ya je Urushalima a yi masa shari'a a can a kan waɗannan abubuwa.