Acts 25:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Bulus ya ɗaukaka ƙara zuwa gaban Babban Sarki sai na umarta a tsare shi har kafin in aika shi zuwa ga Kaisar.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ يَنٜىٰمَ أَڟَيَرْ دَ مَغَنَرْسَ دُواْمِنْ بَبَّنْ سَرْكِے كَيْسَرْ يَيَنْكٜىٰ مَسَ شَرِيعَ، سَيْ نَبَادَ عُمَرْنِ عَيِ غَادِنْسَ حَرْ ذُوَا لُواْكَثِنْ دَ ذَنْعَيْكَ دَشِ وُرِنْ كَيْسَرْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da Bulus ya nema a dakatar da maganarsa sai Augustas ya duba ta, sai na yi umarni a tsare shi har kafin in aika da shi zuwa gun Kaisar.”