Acts 25:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku sa waɗansu daga cikin shugabanninku su tafi tare da ni su kawo ƙararsu a kan mutumin a can, in ya aikata wani laifi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ سَيْ مَنْيَنْكُ سُذُواْ تَرٜىٰدَنِ، عِدَنْ كُوَ مُتُمِنَّنْ يَنَدَ وَنِ لَيْڢِے سَيْ سُكَٰوُاْ ڧَارَرْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce, “Saboda haka, sai waɗansu manya a cikinku su taho tare da ni, in kuwa mutumin nan na da wani laifi, su yi ƙararsa.”