Acts 25:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya yi kwanaki takwas ko goma tare da su, sai ya gangara zuwa Kaisariya, kashegari kuma ya kira a yi zaman kotu ya kuma umarta a kawo Bulus a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَيْڢِے ݣُونَ تَݣُوسْ كُواْ غُواْمَ أَوُرِنْسُ بَ، سَيْ يَكُواْمَ كَيْسَرِيَ؞ وَشٜىٰغَرِ كُمَ يَذَوْنَ عَكُجٜىٰرَرْ شَرِيعَ، يَسَا عَكَٰوُاْ بُلُسْ أَغَبَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bai fi kwana takwas ko goma a wurinsu ba, sai ya tafi Kaisariya. Kashegari kuma ya zauna a kan gadon shari'a, ya yi umarni a zo da Bulus.