Acts 25:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Bulus ya kāre kansa ya ce, “Ban aikata wani laifi game da dokokin Yahudawa ko game da haikali ko kuma game da Kaisar ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بُلُسْ يَكَارٜىٰ كَنْسَ يَثٜىٰ «نِے بَنْيِ وَكُواْيَرْوَرْ يَهُودَاوَا لَيْڢِے بَ، بَنْكُمَيِ وَهَيْكَلِ، كُواْ كَيْسَرْ لَيْڢِے بَ كُواْ كَطَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Bulus ya kawo hanzarinsa ya ce, “Ni ban yi wani laifi game da shari'ar Yahudawa, ko Haikali, ko a game da Kaisar ba, ko kaɗan.”