Acts 26:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Agiriffa ya ce wa Bulus, “An ba ka izini ka yi magana.” Saboda haka Bulus ya yi alama da hannunsa ya fara kāriyarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ سَيْ أَغِرِڢَّ يَثٜىٰ وَ بُلُسْ «أَنْ بَاكَ إِظْنِ كَكَارٜىٰ كَنْكَ؞» سَعَنً بُلُسْ يَطَغَ حَنُّ، يَڢَارَ مَغَنَ يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan, sai Agaribas ya ce wa Bulus, “An ba ka izinin yin magana.” Sa'an nan fa Bulus ya ɗaga hannu, ya fara kawo hanzarinsa ya ce,