Acts 26:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A cikin irin tafiye-tafiyen nan ne ina kan hanya zuwa Damaskus tare da izini daga manyan firistoci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَنَ ثِكِنْ حَكَنٜىٰ، وَتَرَانَ إِنَ تَڢِيَ ذُوَا دِمَشْڧُ دَ إِظْنِنْ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ كُمَ تَكَرْدَرْ إِيكُوانْ دَ سُكَ بَا نِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Cikin halin haka ne, ina tafiya Dimashƙu da izinin manyan firistoci da kuma saƙonsu,