Acts 26:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da tsakar rana, ya sarki, saโ€™ad da nake kan hanya, sai na ga wani haske daga sama, fiye da hasken rana, yana haskakawa kewaye da ni da abokan tafiyata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ฺŸูŽูƒูŽุฑู’ ุฑูŽุงู†ูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุŒ ุฑูŽู†ู’ูƒูŽูŠูŽุฏูŽุทูœู‰ูฐุŒ ู†ูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐ ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ ุฑูŽุงู†ูŽ ูŠูŽุญูŽุตู’ูƒูŽูƒูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุณูŽู…ูŽุŒ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ู ุฏูŽ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุชูŽฺขููŠูŽุงุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da rana a tsaka a hanya, ya sarki, na ga wani haske ya bayyano daga sama, fiye da hasken rana, duk ya haskaka kewaye da ni da abokan tafiyata.