Acts 26:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai na yi tambaya na ce, ‘Wane ne kai, ya Ubangiji?’ “Ubangiji ya ce, ‘Ni ne Yesu wanda kake tsananta wa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَيْ نَثٜىٰ، ‹وَنٜىٰنٜىٰ كَيْ مَيْغِرْمَ؟› «سَيْ عُبَنْ‌غِجِ يَثٜىٰ مِنِ، ‹نِنٜىٰ عِيسَىٰ وَنْدَ كَكٜىٰ ڟَنَنْتَاوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni kuwa sai na ce, ‘Wane ne kai, ya Ubangiji?’ Sai Ubangiji ya ce, ‘Ni ne Yesu wanda kake tsananta wa.