Acts 26:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ka tashi, ka tsaya da ฦafafunka. Na bayyana a gare ka don in naษa ka bawa da kuma mai shaidar abin da ka gani game da ni da kuma abin da zan nuna maka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุชูุงุดู ููู
ฺููงูููฐ ุงฺูููููููฐุ ููุจูููููู ุงููุบูุฑูููฐููููููฐ ุงููููุณูุง ููุฐูู
ู ู
ููู ุญูุฏูู
ูุชูุ ููููู
ููู ุดูููุฏูุฑู ุงููุจูุจูููููุฏู ููุบููู ุบูู
ูููฐุฏููู ุฏู ููู
ู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุฐููู ุจูููููู ู
ููู ูููู ุบูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma tashi ka miฦe tsaye, gama na bayyana a gare ka ne da wannan maฦasudi, wato in sa ka mai hidima, mashaidi kuma na abubuwan da ka gani a game da ni, da kuma abubuwa waษanda zan bayyana maka a nan gaba.