Acts 26:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan tsirar da kai daga mutanenka da kuma daga Al’ummai. Ina aikan ka zuwa gare su domin
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْثٜىٰثٜىٰكَ دَغَ مُتَنٜىٰنْكَ دَ كُمَ وَطَنْدَ بَا يَهُودَاوَا بَ؞ ذَنْ عَيْكٜىٰكَ ذُوَا وُرِنْسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan tsirar da kai daga jama'ar nan da kuma al'ummai, waɗanda zan aike ka a gare su,