Acts 26:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Sarki Agiriffa, na yi sa’a da na tsaya a gabanka yau yayinda nake kāriyata game da dukan zargin Yahudawa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«لَلَّيْ نَيِ سَعَ، سَرْكِے أَغِرِڢَّ، تُنْدَ أَغَبَنْكَ نٜىٰ ذَنْ كَارٜىٰ كَيْنَ يَوْ غَمٜىٰدَ دُكْ مَغَنْغَنُنْ دَ يَهُودَاوَا سُكَ ڢَطَا عَكَيْنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Lalle na yi arziki, ya sarki Agaribas, da yake a gabanka ne zan kawo hanzarina yau a game da duk ƙarata da Yahudawa suka yi,