Acts 26:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da farko ga waษ—anda suke a Damaskus, saโ€™an nan ga waษ—anda suke a Urushalima da kuma cikin dukan Yahudiya, da kuma ga Alโ€™ummai su ma, na yi waโ€™azi don su tuba su juyo ga Allah su kuma tabbatar da tubansu ta wurin ayyukansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽฺขูŽุงุฑูŽูŠู ูˆูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูู…ูŽุดู’ฺงู ูˆูŽุนูŽุธูุŒ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ู†ูŽูŠู ูˆูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽ ุนูŽูŠูŽู†ู’ูƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏููŠูŽุŒ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูƒูู…ูŽ ู†ูŽูŠู ูˆูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุง ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุจูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุณูุชููˆุจูŽ ุณูุฌููˆูŠููˆุงู’ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุณููƒูู…ูŽูŠู ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ู†ููˆู†ูŽ ุณูู†ู’ ุชููˆุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da fari, na yi wa mutanen Dimashฦ™u wa'azi, sa'an nan na yi a Urushalima da dukan kewayen ฦ™asar Yahudiya, sa'an nan kuma na yi wa al'ummai, cewa su tuba su juyo ga Allah, su kuma yi aikin da zai nuna tubarsu.