Acts 26:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa Yahudawa suka kama ni a filin haikali suka kuma yi ƙoƙarin kashe ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ يَسَا يَهُودَاوَا سُكَ كَمَنِ عَثِكِنْ هَيْكَلِ سُنَ ڧُواْڧَرِ سُكَشٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda wannan dalili ne Yahudawa suka kama ni a Haikali, har suna neman kashe ni.