Acts 26:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
cewa Kiristi zai sha wahala, kuma a matsayin wanda yake na fari da zai tashi daga matattu, zai yi shelar haske ga mutanensa da kuma Alโ€™ummai.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุชููˆุงู’ุŒ ู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ูŠูŽุดูŽุง ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุŒ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุชูŽุงุดู ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุง ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุจูŽ ุฏููƒูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
cewa dai lalle ne Almasihu yฤƒ sha wuya, shi ne kuma zai fara tashi daga matattu, ya sanar da jama'ar nan da al'ummai haske.โ€