Acts 26:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya amsa ya ce, “Ba na hauka, ya mafifici Festus. Abin da nake faɗi gaskiya ne da kuma mai kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بُلُسْ يَثٜىٰ «مَيْغِرْمَ ڢٜىٰسْتُسْ، بَانَ هَوْكَ؞ غَسْكِيَ نَكٜىٰ ڢَطَا ثِكِنْ نَڟُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Bulus ya ce, “Ya mafifici Festas, ai, ban ruɗe ba, gaskiya nake faɗa, cikin natsuwa kuwa.