Acts 26:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya amsa ya ce, โKo a ษan lokaci, ko a lokaci mai yawa, ina adduโa ga Allah cewa, ba kai kaษai ba amma duk waษanda suke saurare ni a yau su zama abin da nake, sai dai ban da sarฦoฦin nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุณู ูููู ููุซูููฐ ยซูููุงู ุงููุทููู ุบูุฌูููฐุฑูููฐูู ูููุงูููุซูุ ูููุงู ุงููุฏููุงูุบููุงูุ ุงูููู ุงููุฏููุนู ุซูููฐูู ุงูููููู ููุณูุง ุจูุง ูููู ููุทูููุจูุ ุญูุฑู ู
ูุง ุฏููููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุณูููุฑูุฑููุงููู ุนูููููุ ุณูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐุ ุณูููุฏููู ุจูููุฏู ุณูุฑฺูงูุฑู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bulus kuwa ya ce, โKo a ษan wannan, ko a mai yawa, ina fata ga Allah, ba kai kaษai ba, har ma duk waษanda suke saurarona a yau, su zama kamar yadda nake, sai dai banda sarฦar nan.โ