Acts 26:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
musamman ma domin ka saba sosai da dukan al’adun Yahudawa da kuma maganganunsu. Saboda haka ina roƙonka ka saurare ni da haƙuri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُسَمَّنْ دَيَكٜىٰ كَيْ ڠُونِ نٜىٰ ثِكِنْ سَنِنْ أَلْعَادُنْ يَهُودَاوَا دَ أَبُبُوَنْ دَسُكٜىٰ غَرْدَمَ عَكَيْ؞ سَبُواْدَ حَكَ إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَسَوْرَرَتَ دَ حَڧُرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
musamman da yake gwani ne kai ga sanin al'adun Yahudawa da maganganunsu. saboda haka, ina roƙonka ka saurare ni da haƙuri.