Acts 26:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka bar ɗakin, kuma yayinda suke magana da juna, sai suka ce, “Wannan mutum ba ya yin kome da ya isa kisa ko dauri.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَسُنْ ڢِتَ دَغَ وُرِنْ شَرِيعَ سُكَثٜىٰ وَجُونَ «أَيْ، مُتُمِنَّنْ بَيْيِ وَنِ أَبِنْدَ يَ إِسَ عَكُلّٜىٰشِ، كُواْ عَكَشٜىٰشِيبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan sun keɓe waje ɗaya, suka yi shawara, suka ce, “Ai, mutumin nan bai yi wani abin da ya isa kisa ko ɗauri ba.”