Acts 26:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Agiriffa ya ce wa Festus, “Da ba don wannan mutum ya ɗaukaka ƙara zuwa gaban Kaisar ba da an sake shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَغِرِڢَّ يَثٜىٰ وَ ڢٜىٰسْتُسْ «دَبَا دُوانْ دَيْ مُتُمِنَّنْ يَطَوْكَكَ ڧَارَرْسَ ذُوَا غَبَنْ كَيْسَرْ بَ دَ سَيْ أَ سَكٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Agaribas kuma ya ce wa Festas, “Ba don dai mutumin nan ya riga ya nemi ɗaukaka ƙararsa a gaban Kaisar ba, da sai a sake shi.”