Acts 26:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yahudawa duk sun san yadda na yi rayuwa tun ina yaro, daga farkon rayuwata a ƙasarmu da kuma a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُكَنْ يَهُودَاوَا سُنْ سَنْ إِرِنْ ذَمَنْدَ نَيِ تُنْ إِنَ سَوْرَيِ، وَتُواْ تُنْدَ ڢَرْكُواْ عَڧَسَاتَ دَ كُمَ أَ عُرُوشَلِيمَ حَرْ ذُوَا يَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Irin zaman da na yi tun daga ƙuruciyata, wato tun da farko, a cikin jama'armu da kuma a Urushalima har ya zuwa yau, sananne ne ga dukan Yahudawa.