Acts 26:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu kuwa saboda begena cikin abin da Allah ya yi wa kakanninmu alkawari ne, ake mini shariโa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ุงูููู ฺูููููฐ ุงููุบูุจููููู ุฏููุงูู
ููู ุนููู ู
ููู ุดูุฑููุนู ุณูุจููุงูุฏู ููุณูุง ุฐููุซูููุง ุนููููู ุซูููุฑู ุงฺููููงูููุฑููู ุฏู ุงูููููู ูููู ููููุงูููููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, saboda na sa zuciya ga cikar alkawarin nan ne da Allah ya yi wa kakanninmu nake nan a tsaye a yi mini shari'a.