Acts 26:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me wani a cikinku zai yi shakka cewa Allah yana tā da matattu?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰيَسَا أَغَنِنْكُ بَايَ يِوُوَ اللَّهْ يَتَادَ مَتَتُّو؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yaya cewa Allah yana ta da matattu sa'an nan, ya ƙi gaskatuwa a gare ku?