Acts 26:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ni ma a dā na tabbata cewa ya kamata in yi duk abin da zan iya yi domin in yi gāba da sunan Yesu Banazare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«تُواْ، نِے دَكَيْنَ مَا أَدَا نَغَ كَمَرْ دَيْدَيْنٜىٰ إِنْيِ أَبُبُوَ دَيَوَ إِنْحَنَ ثِيغَبَنْ مَغَنَرْ عِيسَىٰ بَنَظَرٜىٰتْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“To, ni kaina ma a dā na ga kamar wajibi ne in yi abubuwa da yawa, na gāba da sunan Yesu Banazare.