Acts 27:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, “Mutane, ina gani tafiyarmu za tă zama da masifa ta kuma kawo babbar hasara ga jirgin ruwan da kaya, da kuma ga rayukanmu ma.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ مُسُ «رَنْكُ يَدَطٜىٰ، نَغَ ڢَا تَڢِيَرْ نَنْ ذَاتَذَمَ دَ حَڟَرِ دَ كُمَ هَسَرَ مَيْ يَوَ، بَا هَسَرَرْ كَايَ دَ جِضْغٍ كَوَيْبَ، حَرْ مَا دَ رَايُكَنْمُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce musu, “Ya ku jama'a, na dai ga tafiyar nan za ta zamanto da masifa da hasara mai yawa, ba wai ta kaya da jirgi kawai ba, har ma ta rayukanmu.”